Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tinubu Zai Gabatar Da Kasafin Kudin 2025 Ga Majalisar Dokokin Najeriya


Shugaba Bola Tinubu (Hoto: X/Bayo Onanuga)
Shugaba Bola Tinubu (Hoto: X/Bayo Onanuga)

Makonni 3 da suka gabata, Tinubu ya aikewa zaurukan majalisun tarayyar 2, da matsakaicin kasafin kudin 2024-2026 inda aka kiyasta cewa za’a kashe Naira tiriliyan 26.1 a shekarar 2025.

A gobe Laraba shugaban najeriya Bola Tinubu zai gabatar da kasafin kudin 2025 ga Majalisar Dokokin kasar.

Sakataren sashen bincike da yada labaran majalisar dokokin Najeriya, Dr. Ali Barde Umoru, ne ya bayyana hakan a harabar majalisar a Litinin data gabata.

Ya bayyana hakan ne yayin da yake baiwa manema labarai tabbacin gabatar da kasafin kudin tare da neman jerin sunayen mutanen da za’a kyale su shiga zauren majalisar.

Makonni 3 da suka gabata, Tinubu ya aikewa zaurukan majalisun tarayyar 2, da matsakaicin kasafin kudin 2024-2026 inda aka kiyasta cewa za’a kashe Naira tiriliyan 26.1 a shekarar 2025.

Dandalin Mu Tattauna

Ra'ayoyin wasu Amurkawa game da abin da suke son sabon shugaban ya yi a kasar da kuma karin hasken masana
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 3:54 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 9:10 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Karin hasken masana akan muhimmancin ranar rantsar da shugaban kasa a Amurka da kuma irin bukatun Amurkawa daga wurin sabon shugaban
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 6:00 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG