Jihohi da dama a najeriya suna ci gaba da daukan matakai na yaki da cutar coronavirus. A jihar kano, duk da cewa gwamnati ba ta hana mutane walwala ba, akwai dokar hana mutane shiga jihar
daga wata, sannan ana gudanar da feshi na kashe cutar ta coronavirus.