No media source currently available
TASKAR VOA: A ranar Jumma’a 3 ga watan Mayu ne aka yi bikin ranar ‘yan jarida ta duniya. Shugabar Muryar Amurka Amanda Bennett ta tattauna da masu gabatar da shirin “Our Voices” na Muryar Amurka akan muhimmancin ‘yancin ‘yan jarida
Dubi ra’ayoyi
Facebook Forum