Kasar Niger ta bi sahun sauran kasashen kungiyar tattalin arzikin Afirka ta Yamma wato UEMOA wajen anfani da banki daya asusu daya, abinda ya kawo wata tawaga ta ma'aikatar baitalmalin kasa yada zango a Damagaram don waye kan ma'aikatu game da muhimmancin tsarin.
Taron Waye Kan Ma'aikata Game Da Amfani Da Banki Daya Da Babbar Ma'aikatar Baitalmali Ta Kasa Tayi A Damagaram
![Taron waye kan ma'aikata game da anfani da banki daya da babbar ma'aikatar baitalmali ta kasa tayi a Damagaram](https://gdb.voanews.com/61cd449f-e89a-42e3-8d18-679a7f2f138a_w1024_q10_s.jpg)
1
Taron waye kan ma'aikata game da anfani da banki daya da babbar ma'aikatar baitalmali ta kasa tayi a Damagaram
![Taron waye kan ma'aikata game da anfani da banki daya da babbar ma'aikatar baitalmali ta kasa tayi a Damagaram](https://gdb.voanews.com/bb87352c-ea6c-4f91-b36f-ad3a023c0c1e_w1024_q10_s.jpg)
2
Taron waye kan ma'aikata game da anfani da banki daya da babbar ma'aikatar baitalmali ta kasa tayi a Damagaram
![Taron waye kan ma'aikata game da anfani da banki daya da babbar ma'aikatar baitalmali ta kasa tayi a Damagaram](https://gdb.voanews.com/292c8682-2748-4e85-bdb5-d72b8c73df96_w1024_q10_s.jpg)
3
Taron waye kan ma'aikata game da anfani da banki daya da babbar ma'aikatar baitalmali ta kasa tayi a Damagaram
![Taron waye kan ma'aikata game da anfani da banki daya da babbar ma'aikatar baitalmali ta kasa tayi a Damagaram](https://gdb.voanews.com/5a3acfda-86d0-4c9c-a97a-f0b423768afe_w1024_q10_s.jpg)
4
Taron waye kan ma'aikata game da anfani da banki daya da babbar ma'aikatar baitalmali ta kasa tayi a Damagaram
Facebook Forum