A Yanzu Haka Ana Ci Gaba Da Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya Da Ake Gudanarwa A Birnin New York Na Kasar Amurka
Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya Da Ake Gudanarwa A Birnin New York
Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya Da Ake Ci Gaba Da Gudanarwa A Birnin New York Na Kasar Amurka

1
Taron Yadda Za a Kyautata Matakan Haihuwa Da Inganta Rayuwar Yara Da Al'umar Najeriya, Wanda Uwargidan Shugaban Najeriya Aisha Buhari Ke Jagoranta a NY, Satumba 30, 2015.

2
Wasu Daga Cikin Mahalarta Taron, Satumba 30, 2015.

3
Tambarin Kaddamar Da Kyautata Matakan Haihuwa Da Lafiyar Yara Da Al'umar Najeriya Dauke Da Hoton A'isha Buhari, Satumba 30, 2015.

4
Daga Hagu, Wakiliyar Kamfanin Dangote Mrs Zeoura Yousoufo, Uwargidan Shugaban Majalisar Dattawa Mrs Toyin Saraki, Uwargidan Gwamnan Edo Lara Adams Oshiomole , Satumba 30, 2015.