Shugaban Donald Trump da takwaran aikinsa na Koriya Ta Arewa sun isa kasar Singapore domin taron koli na tarihi da ya dauki hankalin kasashen duniya. Ganawar da shugaba Donald Trump yace yana da kyakkyawan kwarin guiwa a kai.
Taron Kolin Shugaba Donald Trump Da Kim Jong Un

17
Howard, dan kasar Australia-dan asalin kasar China ya yi shigar shugaban Koriya Ta Arewa Kim Jong-un, da Dennis Alan, wanda ya yi shigar shugaban Amurka Donald Trump, sun gana a wurin shakatawa na Merlion Park a Singapore, June 8, 2018.

18