Shugaban Donald Trump da takwaran aikinsa na Koriya Ta Arewa sun isa kasar Singapore domin taron koli na tarihi da ya dauki hankalin kasashen duniya. Ganawar da shugaba Donald Trump yace yana da kyakkyawan kwarin guiwa a kai.
Taron Kolin Shugaba Donald Trump Da Kim Jong Un

1
Taron kolin Shuga Trump da Kim a Singapore

2
Shugaba Donald Trump ya hau jirgin shugaban kasa kan hanyarsa ta ganawa da Kim Jong Un A singapore, June 9, 2018,

3
Shugaban Amurka Donald Trump ya isa Singapore, June 10, 2018.

4
Trump ya Singapore domin halartar taron koli