Hotunan da ke bayyana yadda ake tantancewa da kada kuri'a a babban zaben shugaban kasa na shekarar 2015 a wata mazaba dake jahar Kano Najeriya.
Tantancewa da Kada Kuri'a a Bababn Zaben Kasa a Kano, Maris 28, 2015

1
Zaben 2015: yadda ake kada kuri'a

2
Zaben 2015; Wasu ma'aikatan zabe a Kano

3
Zaben 2015: Wasu kayan aikin da akayi amfani dasu a wata mazaba a Kano

4
Yadda ake kada kuri'a a zaben 2015