Hotunan da ke bayyana yadda ake tantancewa da kada kuri'a a babban zaben shugaban kasa na shekarar 2015 a wata mazaba dake jahar Kano Najeriya.
Tantancewa da Kada Kuri'a a Bababn Zaben Kasa a Kano, Maris 28, 2015
5
Jama'a masu kada kuri'a a wata mazabar Kano
6
Masu kada kuri'a
7
Wata mazaba a Kano
8
Na'urar tantance katin zabe