‘Takararmu A Jam’iyyar Labour Ta Na Firgita ‘Yan Adawa – Dr Datti Baba-Ahmed
Mataimakin Peter Obi dake takarar shugaban kasa a Najeriya a jam’iyyar Labour, Dr Yusuf Datti Baba-Ahmed ya ce ‘yan siyasa na wasu jam’iyyu da magoya bayansu sun firgita da tasirin da jam’iyar Labour ke yi, wanda hakan ne ma ya sa wasu ke yamadidin cewa wai Peter Obi ya na shirin janye takararshi.
Zangon shirye-shirye
-
Satumba 13, 2024
Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Tabbatar Da Hallaka Halilu Sububu
-
Satumba 03, 2024
Mutum 129 Sun Mutu A Yunkurin Tserewa Daga Gidan Yarin Congo