Kakakin rundunar sojojin Chadi ya bayyana cewa sun fatattaki ‘yan kungiyar Boko Haram daga garin Dikwa tare da rasa ran sojansu guda daya a ranar 2 ga Maris din 2015.
Sojojin Kasar Chadi Sun Fatattaki ‘Yan Boko Haram Daga Garin Dikwa Dake Gabashin Najeriya a Ranar 2 ga Maris din 2015
Kakakin rundunar sojojin Chadi ya bayyana cewa sun fatattaki ‘yan kungiyar Boko Haram daga garin Dikwa tare da rasa ran sojansu guda daya a ranar 2 ga Maris din 2015.

5
Sojojin Kasar Chadi sun fatattaki ‘yan Boko Haram daga garin Dikwa dake gabashin Najeria a ranar 2 ga Maris din 2015.

6
‘Yan Boko Haram a lokacin da suka maida garin Dikwa sansaninsu kafin sojojin Chadi su farraka su a ranar 2 ga Maris din 2015.

7
Sojojin Kasar Chadi sun fatattaki ‘yan Boko Haram daga garin Dikwa dake gabashin Najeria a ranar 2 ga Maris din 2015

9