Shugaban Juyin Mulkin Sojin Nijar Ya Yi Afuwa Ga Wasu Firsinoni
Jagoran sojojin juyin mulkin jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani ya yi wa wasu firsinoni afuwa bisa la’akari da sharudan da dokokin shari’ar kasar su ka tanada, matakin da jami’an kare hakkin dan adam suka yi na’am da shi ganin yadda abin zai taimaka a rage cunkoso a gidajen yari.
Zangon shirye-shirye
-
Fabrairu 20, 2025
LAFIYA UWAR JIKI: Illolin Shan Siga Fiye Da Kima, Fabrairu 20, 2025.mp3
-
Fabrairu 20, 2025
An Bukaci Sojoji A Nijar Su Yi Rikon Kwarya Na Tsawon Shekaru 5.MP3
-
Fabrairu 20, 2025
‘Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an Tsaro 6 A Jihar Sakkwato.mp3
-
Fabrairu 19, 2025
‘Yan Najeriya Za Su Fara Biyan Harajin ₦200 A ATM.mp3