Shugaban Juyin Mulkin Sojin Nijar Ya Yi Afuwa Ga Wasu Firsinoni
Jagoran sojojin juyin mulkin jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani ya yi wa wasu firsinoni afuwa bisa la’akari da sharudan da dokokin shari’ar kasar su ka tanada, matakin da jami’an kare hakkin dan adam suka yi na’am da shi ganin yadda abin zai taimaka a rage cunkoso a gidajen yari.
Zangon shirye-shirye
-
Janairu 03, 2025
Zan Bar Ghana Fiye Da Yadda Na Same Ta – Akufo Ado