Shugaba Muhammadu Buhari Da Tawagar Sa A Yayin Da Suka Sauka Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa, Oktoba 28, 2015.
Shugaba Buhari Da Tawagar Sa A Taron Kasashen Afirka A India
Shugaba Muhammadu Buhari Tare Da Tawagar Sa Sun Isa Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa, Oktoba 28, 2015.
![Gwamnan Jahar Kano A Filin Jirgin Indirha Ghandi Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa.](https://gdb.voanews.com/6e0375f5-ad1b-4875-9b21-40bdedb23507_cx6_cy8_cw87_w1024_q10_r1_s.jpg)
9
Gwamnan Jahar Kano A Filin Jirgin Indirha Ghandi Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa.
![Shugaba Muhammadu Buhari Tare Da Ministan Albarkatun Man Fetur Na Kasar India Mr Dharmendra A Indirha Ghandi Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa A Yanzu.](https://gdb.voanews.com/ca5e50c5-aa89-46e0-a4ee-876e5c4d134d_cx2_cy4_cw93_w1024_q10_r1_s.jpg)
10
Shugaba Muhammadu Buhari Tare Da Ministan Albarkatun Man Fetur Na Kasar India Mr Dharmendra A Indirha Ghandi Kasar India Wurin Taron Kasashen Afirka Da Ake Gudanarwa A Yanzu.