Shugaba Muhammadu Buhari Da Sauran Shugabanni Suna Taron Koli A Kasar Iran
Shugaba Muhammadu Buhari A Wurin Taron Kolin Kasashe MAsu Arzikin Man Gas A Iran

5
Shugabanni acikin zauren taron kolin

6
Shugaba Hassan Rouhani, a dama, yana gaisawa da shugaba Teodoro Obiang Nguema Mbasogo na kasar Equatorial Guinea kafin a shiga zauren taro.