A yau litinin 4 Disamba, 2017 ne Allah Ya yi rasuwa ma shahararren dan fim na Indiya, Shashi Kapoor, wanda ya bar duniya yana da shekaru 79 da haihuwa bayan da ya jima yana fama da ciwon koda.
Mutuwar Shashi Kapoor Jarumin Fina-Finan Indiya
![Shashi Kapoor yana gaida masoyansa a lokacin da ya karbi kyautar lambar yabo a bikin fina-finai na Mumbar ranar 9 Oktoba 2009.(AP Photo/Rajanish Kakade, File)](https://gdb.voanews.com/d4ad7a67-d847-4cb0-88df-deb75f56872a_w1024_q10_s.jpg)
1
Shashi Kapoor yana gaida masoyansa a lokacin da ya karbi kyautar lambar yabo a bikin fina-finai na Mumbar ranar 9 Oktoba 2009.(AP Photo/Rajanish Kakade, File)
![Shahararrun jarumai na Bollywood, daga hagu, Karisma Kapoor, Ranbir Kapoor, Rekha da Neetu Singh su na daukar hoto da shahararren dan fim Shashi Kapoor, wanda ke zaune a kujera, a wurin bukin da aka ba shi lambar yabo mafi girma a harkar fim ta Indiya, "Dadasaheb Phalke Award" ranar 10 Mayu 2015 a Mumbai.(AP Photo)](https://gdb.voanews.com/0dd074be-229d-4dbc-99fa-e8c6af84a021_w1024_q10_s.jpg)
2
Shahararrun jarumai na Bollywood, daga hagu, Karisma Kapoor, Ranbir Kapoor, Rekha da Neetu Singh su na daukar hoto da shahararren dan fim Shashi Kapoor, wanda ke zaune a kujera, a wurin bukin da aka ba shi lambar yabo mafi girma a harkar fim ta Indiya, "Dadasaheb Phalke Award" ranar 10 Mayu 2015 a Mumbai.(AP Photo)
![Shashi Kapoor, zaune, tare da dansa Kunal Kapoor, wajen karbar lambar yabo mafi girma a harkar fina finai ta Indiya. (AP Photo)](https://gdb.voanews.com/d9326a05-8959-4c1d-9434-2b1b1778d9ef_w1024_q10_s.jpg)
3
Shashi Kapoor, zaune, tare da dansa Kunal Kapoor, wajen karbar lambar yabo mafi girma a harkar fina finai ta Indiya. (AP Photo)
![ Shashi Kapoor rike da lambar yabo yayin da jaruma Shabana Azmi take tsaye tana kallo](https://gdb.voanews.com/975b1a37-dcdd-477a-b53b-6d9267235763_w1024_q10_s.jpg)
4
Shashi Kapoor rike da lambar yabo yayin da jaruma Shabana Azmi take tsaye tana kallo