A yau litinin 4 Disamba, 2017 ne Allah Ya yi rasuwa ma shahararren dan fim na Indiya, Shashi Kapoor, wanda ya bar duniya yana da shekaru 79 da haihuwa bayan da ya jima yana fama da ciwon koda.
Mutuwar Shashi Kapoor Jarumin Fina-Finan Indiya
![Shahararren jarumi Dilip Kumar, a dama, tare da Shashi Kapoor, a hagu](https://gdb.voanews.com/e4937095-5c33-47a5-adf0-a37c3f238618_w1024_q10_s.jpg)
5
Shahararren jarumi Dilip Kumar, a dama, tare da Shashi Kapoor, a hagu
![Shashi Kapoor](https://gdb.voanews.com/4e482377-0d73-4252-9aba-a3d7a4f1e16b_w1024_q10_s.jpg)
6
Shashi Kapoor