Yayin da ake zaton za'a shawo kan 'yan Boko Haram masu haddasa ta'adanci sai gashi wasu bamabamai sun tarwatse a tsakiyar birnin Jos fadar gwamnatin jihar Filato.
Sabbin hotuna na hari bom din da aka kai da mota a Jos, Mayu 22, 2014
1
Ana yiwa wani magani a raunin da yaji sandiyar fashewar bom, Mayu 22, 2014.
2
Ana yiwa wani magani a raunin da yaji sandiyar fashewar bom., Mayu 21, 2014.
3
Hari bom din da aka kai da mota a Jos, Mayu 22, 2014.
4
Ana yiwa wani magani a raunin da yaji sandiyar fashewar bom., Mayu 21, 2014.