Yayin da ake zaton za'a shawo kan 'yan Boko Haram masu haddasa ta'adanci sai gashi wasu bamabamai sun tarwatse a tsakiyar birnin Jos fadar gwamnatin jihar Filato.
Sabbin hotuna na hari bom din da aka kai da mota a Jos, Mayu 21, 2014

1
Ana yiwa wani magani a raunin da yaji sandiyar fashewar bom., Mayu 21, 2014.

2
Ana yiwa wani magani a raunin da yaji sandiyar fashewar bom., Mayu 21, 2014.

3
Hari bom din da aka kai da mota a Jos, Mayu 21, 2014.

4
Hari bom din da aka kai da mota a Jos, Mayu 21, 2014.