Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ruwan Sama Mai Karfi Ya Tilastawa Mazauna Douala Fita Daga Gidajensu


Ruwan Sama Mai Karfi Ya Tilastawa Mazauna Douala Fita Daga Gidajensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:42 0:00

Ruwan sama mai karfin gaske ya tilasta mazaunan Douala fita daga gidajensu da kewayensu Juma'a, 21 ga Agusta. Douala ita ce birni mafi girma a Kamaru kuma babban birninta na tattalin arziki. -AFP

XS
SM
MD
LG