BIDIYO: ROHINGYA: Amurka Ta Canza Tunani Akan Myanmar
Rikicin da ya tilastawa musulman Rohingya kusan dubu 380 ficewa daga yammacin Myanmar, wanda hakan ya sa Amurka sake tunanin dangantakarta da kasar da Sojoji ke da rinjaye a gwamnati. Wannan tashin hankalin kuma yana neman bata alakar Amurka da babbar jigon Dimokradiyya a Myanmar, Aung San Suu Kyi.
Zangon shirye-shirye
-
Disamba 31, 2024
Waiwaye Kan Labarai Da Suka Daukar Hankali A 2024
-
Disamba 20, 2024
Ana Ci Gaba Da Fama Da Karancin Takardan Naira A Najeriya
-
Disamba 20, 2024
Hira Da Audu Bulama Bukarti A Birnin Landan Na Kasar Birtaniya
-
Disamba 07, 2024
Yadda Aka Kirga A WaninRumfar Zabe A Greater Accra
-
Disamba 07, 2024
An Fara Kirga Kuri'un Zaben Ghana
Facebook Forum