Cikin wadanda suka mutu a 'yan Falasdinu mutane goma masu kai hari da wuka, inji 'yan Sanda, da kuma yara da masu zanga zanga da aka harba alokacin boren da akayi. wannan tashi hankalin shine ya tunzura Falasdinawa kan wannan lamari da ake ganin su yahudawan suna mallake musu gurare.
Rikici tsakanin Falasdinawa da Yahudawa
- Ladan Ayawa

9
Gawar wani Isra'ile mai shekaru 51 wanda ya rasa ransa a jiya a wani hari aka kai kan motar bus, 14 Oktoba, 2015.

10
Iyalai da abokan arziki ne suka dauko gawar Alon Gobberberg, mutumin da aka kashe a harin da aka kai kan motar bus, 14 Oktoba 2015.