Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ra'ayin Wakilan APC da PDP Akan Taron Majalisar Kasa


Wani mutum yana kallon jarida a Abuja.
Wani mutum yana kallon jarida a Abuja.

Duk wani tababa da ake yi dangane da gudanar da baban zabe a Nigeria ya kau, domin Majalisar kasar ta yanke shawara

Duk wani tababa da ake yi gameda baban zabe a Nigeria ya kau, domin Majalisar kasa ta cimma wannan matsayi bayan ta kwashi sa'o'i kusan tara tana gudanar da taro akan kiraye kirayen da wasu ke yi cewa a dage yin zabe.

Wasu sun bada hujjar cewa hukumar zabe bata gama shiri ba, Wasu kuma cewa suka yi a saboda hare haren da yan kungiyar Boko Haram ke kaiwa.

To amma kudurin na taron Majalisar kasa ya biyo bayan tabbacin da shugaban hukumar zabe Professor Attahiru Jega ya baiwa Majalisar, inda yace hukumar zabe, a shirye take ta gudanar da zabe.

Wakiliyar sashen Hausa Medina Dauda taji ra'ayin wakilan jam'iyar APC mai hamaiya da kuma jam'iyar PDP wadda take jan ragamar mulki.

Ra'ayin Wakilan APC Da PDP Akan Taron Majalisar Kasa - 2'44"
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:44 0:00
Shiga Kai Tsaye

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Nijar Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:47 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Kan Nasarar Donald Trump Da Kayen Da Kamala Harris Ta Sha
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Shugabannin Kasashen Nahiyar Turai Suka Taya Donald Trump Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:55 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Ghana Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:40 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG