Masana a fannin kiwon lafiya sun bayyana cewa wasu sabbin iyaye mata suna fuskantar damuwa bayan haihuwa ko PPD a turance, wanda ka iya zuwa da sauki ko kuma matsananciyar damuwa bayan sun haihu, lamarin da zai iya ɗaukar tsawon makonni ko watanni.
Yadda Mata Su Ke Shiga Matsananciyar Damuwa Bayan Haihuwa