Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo's ya kai ziyara cibiyar bincike ta kimiya da fasaha ta matasa da ke Abuja, inda ya tattauna da su kan dogaro da kai, inda ya tattauna da matasa masu kirkirar fasahohi kan dogoro da kai. Ranar 4, 2018,
Osinbajo Ya Kai Ziyara Cibiyar Bincike Ta Kimiyya Da Fasaha Da Ke Abuja
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo's ya kai ziyara cibiyar bincike ta kimiyya da fasaha ta matasa da ke Abuja, inda ya tattauna da su kan dogaro da kai.
![Tarin matasa da ke cibiyar a lokacin da mataimakin shugaban kasar Najeriya, Yemi Osinbajo ya kai wa wata cibiyar kirkirar kimiya da fasaha a Abuja ziyara Afrilu. 4, 2018.](https://gdb.voanews.com/3732b8cd-1505-491e-baa6-8f2ac02cce38_w1024_q10_s.jpg)
5
Tarin matasa da ke cibiyar a lokacin da mataimakin shugaban kasar Najeriya, Yemi Osinbajo ya kai wa wata cibiyar kirkirar kimiya da fasaha a Abuja ziyara Afrilu. 4, 2018.
![Ganawar mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, da matasa a cibiyra binciken kimiyya da fasaha da ke Abuja. Afrilu, 4, 2018](https://gdb.voanews.com/b42564bc-8daf-455f-8e28-c46e354b0373_w1024_q10_s.jpg)
6
Ganawar mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, da matasa a cibiyra binciken kimiyya da fasaha da ke Abuja. Afrilu, 4, 2018
![Farfesa Yemi Osinbajo yana sauraren jawabi daga matasan cibiyar bincike ta kimiyya da fasaha da ke Abuja, Afrilu, 4, 2018](https://gdb.voanews.com/7957ade0-34a6-4ef3-9f14-335f46e7132e_w1024_q10_s.jpg)
7
Farfesa Yemi Osinbajo yana sauraren jawabi daga matasan cibiyar bincike ta kimiyya da fasaha da ke Abuja, Afrilu, 4, 2018
![Ganawar mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, da matasa a cibiyra binciken kimiyya da fasaha da ke Abuja. Afrilu, 4, 2018](https://gdb.voanews.com/def93baa-8bd4-4ac6-94b0-061af1cd1813_w1024_q10_s.jpg)
8
Ganawar mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, da matasa a cibiyra binciken kimiyya da fasaha da ke Abuja. Afrilu, 4, 2018
Facebook Forum