washington dc —
Shirin na wannan makon, cigaba ne kan yadda wasu manoma mata da maza a Najeriya suke kokawa cewa tsohon gwamnatin Buhari ta ba da umarnin a basu tallafi domin su yi noma har su ciyar da kasa sannan a sayar wa wasu kasasen duniya.
Tinubu ya ce zai cigaba da samarwa manoma tallafi da dabaren inganta noma domin kasar ta yi dogaro da kanta.
Saurari shirin a sauti: