Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Manoman karkarar Timia Suka Bude Kasuwar Bajekolin Kayan Abinci A Yamai, Kashin Na Daya - Febrairu 11, 2025


Mohammed H Baballe
Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arzikin na wannan makon, ya tattauna da daya daga cikin shugabannin manoman karkarar Timia da ke tsakiyar hamadar Saharar jihar Agadez, Malam Ibrahim Adam, kan irin kayayyakin da suka kawo kasuwar bajakoli ta bana a birnin Yamai na jamhuriyar Nijar da kuma yadda suke noma kayan.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Manoman karkarar Timia Suka Bude Kasuwar Bajekolin Kayan Abinci A Yamai .mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:20 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG