Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Ma'aikata Mai Kula Da Makiyaya Zata Taka Rawa Wajen Samar Da Tsaro A Neja, Kashi Na Biyu - Oktoba 17, 2023


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon zai duba batun abun makiyaya su ke so su ga gwamnati ta yi musu da kuma irin dabaru da ma'aikatar za ta yi wajen samar da tsaro da inganta yanayi kiwo.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Ma'aikata Mai Kula Da Makiyaya Zata Taka Rawa Wajen Samar Da Tsaro A Neja 6'40.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:50 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG