WASHINGTON D.C. —
Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya duba batun yadda kayan masarufi suka yi sauki a watan Ramadan. Masu sayar da kayan masarufi da masu saya sun bayyana yadda suka ji da wannan sauki da aka samu.
Saurari shirin cikin sauti:
Dandalin Mu Tattauna