Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Ambaliyar Ruwa Tayi Mummunar Barna A Adamawa, Kashi Na Daya - Oktoba 25, 2022


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon, ya duba yadda aka samu ambaliyar ruwa a jihar Adamawa da ke arewa maso gabashin Najeriya, da ta yi sanadiyar salwantar rayuka sama da 51 da lalata gidaje da gonaki a sassan jihar. Babban Sakatarrn Hukumar Bada Agajin Gaggawa na jihar Adamawa, Dr. Mohammed Aminu Sulaiman, ya yi mana karin bayanin irin abin da suka iya tantacewa kawo yanzu.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Ambaliyar Ruwa Tayi Mummunar Barna A Adamawa PT 1
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:35 0:00

XS
SM
MD
LG