Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Rawar Da Manyan Kamfanoni Suke Takawa Na Samar Da Abinci A Duniya - Kashi Na Biyu - Maris 23, 2021


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Kamar yadda wasu daga cikin masu sauraro suka ji a makon da ya gabata, mun fara tattaunawa a kan irin kalubale da masana masu samar da iraruwa na zamani suke fusakanta a wurin manoma a Najeriya.

Muna kuma tattauna da Farfesa Mohammed Faguji Ishiyaku, Babban darekta na cibiyar binciken harkokin noma ta Samaru da ke Zaria da kuma Dr. Shu’aibu Madugu, darekta a majalisar bincike harkokin noma ta Najeriya wato ARCN da ke Abuja.

A cikin shirin namu na wannan makon, zamu daura a inda muka tsaya a makon da ya gabata, wanda Farfesa Mohammed Faguji Ishiyaku ya fara yin karin bayani kan irin kalubale da masana masu samar da iraruwa na zamani suke fusakanta a wurin manoma.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Rawar Da Manyan Kamfanoni Suke Takawa Na Samar Da Abinci A Duniya - 6'30
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:35 0:00


XS
SM
MD
LG