Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Matsalolin Da Suke Damun Manoma Da Makiyaya A Najeriya, Kashi Na Hudu - Janairu 28, 2025


Mohammed H Baballe
Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako, zai daura ne kan batun matsalolin da ke kawo tarnaki ga harkokin noma da kiwo, don samar da kayan abinci a Najeriya.

Saurari cikakken shirin tare da Mohammed Hafiz Baballe:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Matsalolin Da Suke Damun Manoma Da Makiyaya A Najeriya '9'13".mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:13 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG