Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Shugaban Kamfanin Samar Da Kayayyakin Noma Na Jihar Jigawa JASCO, Kashi Na Biyu, Satumba 06, 2022


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon, zai daura a inda ya ya tsaya na tattauna da Manajan Darekta na kamfanin samar da kayayyakin noma na jihar Jigawa wato JASCO, Alhaji Rabi'u Khalid, kan yadda suke samar da kayayyakin noma ga manoma a kananan hukumomin 30 da ke fadin jihar.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Shugaban Kamfanin Samar Da Kayayyakin Noma Na Jihar Jigawa JASCO PT2
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:14 0:00

XS
SM
MD
LG