Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Ministan Harkokin Noma Da Samar Da Abinci Na Najeriya Kan Noman Rani Na Bana, Kashi Na Uku - Fabrairu 06, 2024


Mohammed H Baballe
Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku kashi na karshe na tattauna da Karamin Ministan Harkokin Noma da Samar da Abinci na Najeriya, Sanata Aliyu Sabi Abdullahi, kan ayyukan da suka fara wajan taimakawa manoma masu noman rani. A bangaren Sashen Kasuwa kuwa za ku ji irn yadda farashin wasu kayan masarufi ya kasance.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Ministan Harkokin Noma Da Samar Da Abinci Na Najeriya Kan Noman Rani Na Bana PT3.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:15 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG