Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Bankin AfDB Zai Taimakawa Wasu Manoma Da Shawarwari Da Dabaru Da Kayan Aikin Noma Na Zamani - Maris 05, 2024


Mohammed H Baballe
Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya tattauna da shugaban kamfanin AgTech Innovation Labs, kan rangadin da wata tawagar Bankin Ci Gaban Afirka wato AfDB tayi a jihar Taraba, inda suka gana da mahukantar jihar tare da manoma. A bangaren Sashen Kasuwa kuwa, za ku ji irin yadda farashin wasu kayan masarufi ya kasance.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Bankin AFDB Zai Taimakawa Wasu Manoma Da Shawarwari Da Dabaru Da Kayan Aikin Noma Na Zamani.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:06 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG