Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Hira Da Aminu Yaro Dan Kwallon Guragu Dake Bugawa Kungiyar Ashanti Warriors A Ghana, Afrilu 14, 2022


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

Shirin na wannan makon yana bankwana da Aminu Yaro dan kwallon guragu dake buga wa kungiyar Ashanti Warriors Kumasi a kasar Ghana. Matashin dan wasan wanda asalinsa dan Nijer ne da ya lakanci sana’ar sakar kujeru da dinkin tamola.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

NAKASA BA KASA BA: Ci Gaba Da Kuma Bankwana Da Aminu Yaro Dan Kwallon Guragu Dake Bugawa Kungiyar Ashanti Warriors A Ghana, Afrilu 14, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:43 0:00

XS
SM
MD
LG