Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Ci Gaban Tattauna Da Steven GYAN Shugaban Kungiyar Nakasassun Yankin Ashanti, Ghana, Janairu 12, 2023


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

A makon da ya gabata shirin ya tattauna da Steven GYAN shugaban kungiyar nakasassun yankin Ashanti a Ghana, wanda a kashin farko na tattaunawarsu da wakilin muryar Amurka Hamza Adam ya koka a game da kyamar da masu bukata ta musamman ke fuskanta daga wasu daidaikun mutane a sahun al’umma, alhali kasar na daga cikin wadanda suka yi na’am da yarjeniyoyin kasa da kasa kan mutunta ‘yancin nakasassu.

Wannan na wakana ne a wani lokaci da kudaden tallafin masu bukata ta musamman suka makalle a hannu mahukunta, abin da ke shafar dukkan lamuran rayuwarsu.

Saurari ci gaban shirin:

NAKASA BA KASAWA BA: Ci Gaban Tattauna Da Steven GYAN shugaban kungiyar Nakasassun yankin Ashanti, Ghana
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:01 0:00

XS
SM
MD
LG