Baya ga kaddamar da Sabbin jiragen yakin, yayin wannan buki, an kuma kaddamar da Sabbin rundunoni biyu na sojin saman; wanda ya zuwa yanzu rundunoni takwas sojojin saman Najeriyar ke da su. Ministan Tsaron Kasar ne ya kafa Sabbin tutocin Sabbin rundunonin.
An Kaddamar Wa Rundunar Sojin Saman Najeriya jirage masu saukar ungulu samfurin MI35
A cigaba da daukar matakan tabbatar da tsaro a Najeriya, Rundunar Sojin Saman Najeriya ta kaddamar da sabbin jiragen yaki masu saukar ungulu.

1
Daya daga cikin Sabbin Jirgin Yaki samfurin mi35

2
Wasu mayakan Jirgin Yakin mi35

3
Daya daga cikin Sabbin Jirgin Yaki samfurin mi35

4
Ministan tsaron Najeriya da ya wakilci shugaba Muhammadu Buhari wajen bikin