Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Musulman Duniya Suna Murna Da Watan Ramadan

Musulman duniya baki daya suna murna da zuwan watan Ramadan, mai girma da albarka

Musulman duniya baki daya suna murna da zuwan watan Ramadan, mai girma da albarka, bayan ganin sabon watan da ya bayanar da farawar azumin watan Ramadana.

Watan Ramadan ga Musulmai, ya kunshi daukaka karin ibada, karatun Al-Kur’ani, lokacine na kuma neman gafara ga Ubangji, da yin ayyuka masu alhairai da taimakawa ga sauran al'umma.

Azumin watan Ramadan duk daya ne ga Musulman duk duniya, amma ko wace kasa da mutanen ta, sun ban banta da yadda suke bukin shigowar wannan watan da kuma yar da suke bude baki idan an sharuwa.

16x9 Image

Yusuf Harande

Yusuf Aliyu Harande, dan jarida da ke aiki da Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA). Yana da kwarewa a fannoni da dama, da suka hada da shafukan yanar gizo, talabijin, bincike, rubutu da hotuna. Dan asalin kauyen Hiliya ne daga karamar Hukumar Tambuwar a jihar Sakkwato.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG