Harkokin siyasa, da kalubale, da kuma nasarorin Shugaban Nijeriya na yanzu a cikin hotuna.
Mulkin Shugabata Goodluck Jonathan Cikin Shekaru

9
Shugaba Goodluck Jonathan na Najeriya yana magana da 'yan jarida a bayan da ya ziyarci ofishin Majalisar Dinkin Duniya a Abuja, inda aka kai harin bam.

10
Shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan (C),tare da matarshi Patience (R), Mataimakin shugaban kasa Namadi Sambo, yana dagawa jama'a hannu kafin kaddamar da kamfen dinsa a Abuja.

11
Nigerian President Goodluck Jonathan, center, inspects a guard of honor during his inauguration ceremony at the main parade ground in Nigeria's capital of Abuja, Sunday, May 29, 2011.

12
Shugaban Nijeriya Goodluck Jonathan. An yi jana'izar shugaban kungiyar Biafra Ojukwu.