Harkokin siyasa, da kalubale, da kuma nasarorin Shugaban Nijeriya na yanzu a cikin hotuna.
Mulkin Shugabata Goodluck Jonathan Cikin Shekaru
13
Ban Ki-moon, right, Secretary General of United Nations greets Goodluck Jonathan, President of Nigeria, Thursday, Sept. 22, 2011.
14
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan. An dauki hoton ne ranar 8 ga watan jiya, a Majalisar dinkin Duniya.
15
Shugaba Godluck Jonathan da takwaransa na jamhuriyar Benin a taron gaggawa da kungiyar ECOWAS ta yi a Abuja ranar Jumma'a kan rikicin Ivory Coast.
16
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan da PM Ingila David Cameron, London, 22 Fabrairu 2012.