MDD Ta Bayar Da Rahoton Cewa, Yanayin Rani Ya Mamaye Yankuna Kasashen Kenya, Somaliya Da Habasha Saboda Rashin Isasshen Ruwan Sama
yawancin wuraren da akwai ruwa ko dai sun bushe ko kuma ruwan bashi da kyawu don amfani da shi na yau da kullum, lamarın dake haifar da ƙarancin ruwa tare da ƙara haɗarin kamuwa da cutar tamowa sakamakon rashin abinci mai gina jiki, tsaftar muhalli, da kuma cututtuka masu alaka da ruwa.
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Oktoba 19, 2024
LAFIYARMU: Illar Cutar Polio
-
Oktoba 12, 2024
LAFIYARMU: Yadda Mutane Suke Tunkarar Batun Neman Lafiya