Mahalartan shirin YALI da suka fito daga sassa dabam-dabam na fadin Afirka da kayayyakin kasashensu a taron ganawarsu da Shugaba Barack Obama.
Hotunan mahalartan shirin YALI sanye da kayayyakin kasashensu.
13
Matasa daga Mauritania
14
Matasa daga Lesotho
15
Matashi daga Chad - Hamid Khayar
16
Matashiya daga Djibouti - Nasteho Ahmed Omar