Mahalartan shirin YALI da suka fito daga sassa dabam-dabam na fadin Afirka da kayayyakin kasashensu a taron ganawarsu da Shugaba Barack Obama.
Hotunan mahalartan shirin YALI sanye da kayayyakin kasashensu.
17
Matashiya daga Gambia - Sukai Cham
18
Matashiya daga Sao Tome - Dalila Menezes
19
Matashi daga Somalia
20
Matasa daga Zambia