Mahalartan shirin YALI da suka fito daga sassa dabam-dabam na fadin Afirka da kayayyakin kasashensu a taron ganawarsu da Shugaba Barack Obama.
Hotunan mahalartan shirin YALI sanye da kayayyakin kasashensu.
5
Matashiya daga Kasar Laberiya
6
Matashiya daga Mali, Agaichatou Dicko
7
Matashi daga Zimbabwe
8
Matashiya daga Namibia, Namasiku Bainga