Mahalartan shirin YALI da suka fito daga sassa dabam-dabam na fadin Afirka da kayayyakin kasashensu a taron ganawarsu da Shugaba Barack Obama.
Hotunan mahalartan shirin YALI sanye da kayayyakin kasashensu.

9
Matashiya daga Kenya

10
Matashi daga Burundi - Irwin Iradukunda

11
Matashiya daga Ghana

12
Matashiya daga Rwanda