Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mataimakin Shugaban Amurka Zai Gabatar da Jawabi a Majalisar Dokokin Ukraine


Mataimakin Shugaban kasar Amurka Joe Biden da Shugaban Ukraine Petro Poroshenko
Mataimakin Shugaban kasar Amurka Joe Biden da Shugaban Ukraine Petro Poroshenko

A wani yunkuri na taimakawa kasar Ukraine duk da barazanar da Rasha ke yi mata mataimakin shugaban kasar Amurka yana Ukraine domin karfafawa da kuma bada tallafin dala miliyan 190

A wani lokaci yau Talata ake sa ran mataimakin shugaban Amurka Joe Biden zai gabatar da jawabi a gaban majalisar dokokin kasar Ukraine, kwana daya bayan da ya bada sanarwar sabon tallafi da Amurka ta baiwa kasar na dala miliyan 190.

Mr. Biden ya fada jiya Litinin cewa, sabon tallafin zai taimakawa kasar ta aiwatar da sauye sauye kuma ta yaki cin hanci da rashawa.A lokacinda suke ganawa da manema labarai ta hadin guiwa bayan shawarwari da ya gudanar da shugaban kasar Petro Poreshenko,Biden yace, "wajibi ne ga Ukraine, domin ta kasance ta sami daidaito, da bunkasa a turai, ta tabbatar da cewa babu wata kunbiya-kumbiya ta kawar da cin hanci da rashawa baki dayansa, matsalar da ya kwatanta da cutar kansa.

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Nijar Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:47 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Kan Nasarar Donald Trump Da Kayen Da Kamala Harris Ta Sha
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Shugabannin Kasashen Nahiyar Turai Suka Taya Donald Trump Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:55 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Ghana Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:40 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG