Wannan sabon al'amari da ya kunno kai ya biyo ne bayan ziyarar da shugaban kasar Nijer Mahamadou Issoufou ya kai kasar Faransa, ya tsaya tare da shugabannin kasashen duniya da suka hallara a birnin Paris su na goyon bayan mujallar barkwancin Charlie Hebdo ta kasar Faransa wadda ta yi zanen batanci ga Annabi Muhammad (saw).
Masu Zanga-zanga a Nijer, 'Charlie Hebdo', Janairu 18, 2015
Ali Sabo ya ce shugaban kasar Nijer ne ya takalo wannan matsala.