Da sake kunno kai da hare-haren ‘yan ta’adda suka yi a kauyukan jihar Borno, direbobi dake bin hanyar suna fama da hare-haren ‘yan Boko Haram,inda suke budewa motarsu wuta, a kasa tsakanin Konduga da Bama, a makonin baya. Habin ya sami direban a wuya daga baya motar ta fadi mil biyu daga inda aka yi harbin,babu wanda ya mutu amma direban har yanzu yana asibiti.
Masu Motoci Haya na Fuskantar Hare-Haren ‘Yan Boko Haram a Borno, 28 ga Mayu
![‘Yan Boko Haram sun budewa wannan motar haya wuta lokaci da yake tafiya tsakanin Konduga da Bama a makonin baya.](https://gdb.voanews.com/d7f4d1dc-158d-4c58-b962-f84e37bca388_cx0_cy1_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
‘Yan Boko Haram sun budewa wannan motar haya wuta lokaci da yake tafiya tsakanin Konduga da Bama a makonin baya.
![Shedar harsashi daga harin da ‘yan Boko Haram suka kai.](https://gdb.voanews.com/a388870b-b576-40e7-86de-bbc94d20d4b4_cx0_cy17_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Shedar harsashi daga harin da ‘yan Boko Haram suka kai.
![‘Yan Boko Haram sun budewa wannan motar haya wuta lokaci da yake tafiya tsakanin Konduga da Bama a makonin baya.](https://gdb.voanews.com/e5a2e14b-55c2-4b49-a9b0-7dcfcbdc48b6_cx0_cy12_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
‘Yan Boko Haram sun budewa wannan motar haya wuta lokaci da yake tafiya tsakanin Konduga da Bama a makonin baya.
![Shedar harsashi daga harin da ‘yan Boko Haram suka kai.](https://gdb.voanews.com/873c6d4e-111d-4dc2-a17e-981eb3ae7d67_cx0_cy5_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
Shedar harsashi daga harin da ‘yan Boko Haram suka kai.