Gwamnan Babban Bankin Najeriya kwana kwanan nan ya fadawa Dandalin Tattalin Arzikin Islama Na Duniya cewa babban bankin Najeriya yana son ya takaita hawa-hawar tsadar kaya tsakanin 6-9 cikin dari lamarin da ya rage manufar bankin na samun kasa da kashi 10 cikin dari.
Masu Ikon Fada a Ji a Najeriya: Gwamnan Babban Bankin Najeriya Sanusi Lamido Sanusi
![Tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya Sanusi Lamido Sanusi.](https://gdb.voanews.com/74a6d826-ca7b-4cf6-8bf7-936ac3edd115_w1024_q10_s.jpg)
1
Tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya Sanusi Lamido Sanusi.
![Tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya Sanusi Lamido Sanusi.](https://gdb.voanews.com/491d4bef-5141-4883-9289-4cc66dcdeb21_w1024_q10_s.jpg)
2
Tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya Sanusi Lamido Sanusi.
![Tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya Sanusi Lamido Sanusi.](https://gdb.voanews.com/29561cfa-0e60-4173-bce0-2c1111741428_w1024_q10_s.jpg)
3
Tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya Sanusi Lamido Sanusi.
![Gwamnan Babban Bankin Najeriya Sanusi Lamido Sanusi.](https://gdb.voanews.com/fa8d3b1e-7629-4fd6-92c9-b01c179e5500_cx0_cy7_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
Gwamnan Babban Bankin Najeriya Sanusi Lamido Sanusi.